Dalilan da kotu da tabbatar da Abba kabir yusuf a matsayin Gwamnan jihar Kano



Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP ya isa harabar Kotun ƙoli da za ta yanke hukunci kan ƙarar da ya ɗaukaka don ƙalubalantar hukuncin kotun ɗaukaka ƙara da ta soke nasararsa.

Gwamna Abba Kabir yana ƙalubalantar hukuncin ne bayan da ƙananan hotuna suka bai wa tsohon mataimakin gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna nasara.

Tun da farko, kotun zaɓen gwamnan Kano a watan Satumban 2023 ce ta soke ƙuri’a 165,633 wadda in ji ta, aka yi wa ɗan takarar na jam’iyyar NNPP aringizo, bayan hukumar zaɓe a watan Maris, ta ce ya samu ƙuri’a 1,019, 602.


A yau shine kamar yadda majiyarmu ta samu daga lauya abba hikima cewa kotu ta fara mayarwa da abba kuri’un sa dubu dari da sittin da biyar165.

Sa’a kotu ta kamar yadda abba hikima ya ruwaito cewa.

Kotun koli ta toshe wawakekiyar kofar barna ta hanyar kin yadda da cirewa yan takara kuriu sakamakon rashin stampi ko kwanan wata. Domin bai jamata a hukunta wani da laifin wani ba.”.

Daga karshe ya wallafa cewa.

BREAKING!
AKY ne Gwamnan Kano. Inji Kotun Kolin Nigeria.”

Post a Comment

Previous Post Next Post