Shugaba Bola Tinubu da matarsa Remi sun karɓi Gwarzuwar Ƙwallon Ƙafa a bangaren mata mai suna Asisat Oshoala a Legas.
Ana ganin cewa ba karamin bajinta ta nuna ba a matsayinta na yar wasan da tayi fice a duk fadin afirka.
Wanne fata zaku yiwa wan nan kwarzuwar yar kallon kafa